Jarumin Kannywood Rabiu Rikadawa ya bayyana dalilin da yasa ya rungume mace a cikin wani film

Fitaccen dan wasan film din masana’antar kannywood wato Rikadawa ya bayyana dalilin da yasa ya rungume wata mace a cikin wani film.
HausaDrop ta samu wannan video ne a babbar tashar nan ta youtube channel wato Duniyar Kannywood wadda da take dora labaran kannywood da duk wani abu da yake shige da fuce a masana’antar kannywood, wanda yanzu haka zamu ajiye muku video wannan fitaccen jarumin.
Watch Now