Inna lillahi wa inna ilaihirraji’un: Allah ya yiwa mahaifin jarumi Baban Chinedu rasuwa

Inna lillahi wa inna ilaihirraji'un: Allah ya yiwa mahaifin jarumi Baban Chinedu rasuwa

Inna lillahi wa inna lilaihirraji’un duniya labari wataran mune wataran ba mu bane.

A yau ne da musalin karfe 6 na rana da yamma muka sami labarin rasuwar mahaifin jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood Baban Chinedu.

Inda shima ya wallafa wannan rasuwar da aka yi masa kamar haka.

Inna lillahi wa inna ilaihirraji’un Allah ya yiwa mahaifina rasuwa za’ayi jana’izar sa yau da magariba a masallacin mai unguwa ja oji da magrib, Allah yaji kansa da rahama ammen.

Muma a madadin mu na masu shafin Hausadrop da kuma mabiyan cikin wannan shafi, muna rokon Allah yaji kan mahaifin Baban Chinedu yasa aljanna ce makomar sa da dukkan nin musumai daki daya wadanda suka rigamu gidan gaskiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button