Ficacciyar jaruma a kannywood Umma shehu tana taya ‘yarta murnar zagayowar ranar haihuwarta “Happy Birthday”

Ficacciyar jaruma a kannywood Umma shehu tana taya 'yarta murnar zagayowar ranar haihuwarta "Happy Birthday"

Shahararriyar jaruma a masana’antar kannywood Umma shehu a ta bayyana farin cikinta game da shekarun da ‘yarta tayi har ma take tayata murnar zagayowar shekarun nata wanda a turance ake kira da ‘Happy Birthday”.

Jaruma Umma shehu ta kasance tana da ‘yarta budurwa wanda ba kowa ne ya santa da wannan ‘yarta dalilin bata fiye yawan nuna ta ba, sai a wannan lokacin ta bayyana hotunan ‘yar tata a shafinta na sada zumumta Instagram.

Sannan Umma sgebu ta kasance bazawara ba budurwa ba wanda ba kowa ne zai yi tsammanin hakan ba har ma Allah ya albarkace ta da wannan ‘yar tata budurwa, kamar yadda zakuga hotunan ‘yar tata a kasa.

Ga hotunan ‘yar gidan jaruma Umma shehu nan a kasa sai ku kalla domin ku santa wanda suna kama da mahaifiyar ta wato Umma shehu.

Wannan itace jaruma Umma shehu mahaifiyar yarinyar.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button