Jerin wasu jaruman kannywood da suke nuna matukar soyayya ga matan su saboda farin cikin da suke basu

Har yanzu dai da yawa daga cikin jaruman masana’antar kannywood suna yawan wallafa bidiyo tare da matan su domin nuna farin ciki da muka jin dadin zamantakewar auren su.

To a wannan lokacin munga wasu jarumai na kannywood tare da matan su a cikin wata bidiyo, inda suke nunawa matam nasu soyayya sabida farin cikin da suke basu.

Tashar Gaskiya24 Tv ita ta tattro wannan faifai bidiyon inda suka wallafa bidiyon a manhajar su ta Youtube, a cikin bidiyon da zaku kalla a kasa zakuga yadda jaruman suke nuna matan nasu tsantsar soyayya.

Ku kalli bidiyon da muka saka a kasa domim ganin yadda jaruman suke nuna soyayya ga matan nasu.

Ga bidiyin na a kasa domin ku kalla kai tsaye.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button