Angon Wuff : Yadda Datti Yayi Wuff Da Tsaleliyar Budurwa Yar Shallah

Kamar Yadda Kuka Sani De A Wannan Zamani Da Muke Ciki A Yanzu Samari Suna Kokawa Kan Rashin Cikakkiyar Sana’ace Tace Sa Su Kin Auren Wadda Suke So A Lokacin Da Take Mawar Aure

Saide Ganin Irin Wannan Halin Ne Yasa Tsala Tsala Yan Mata Sukeyi Auren Dattijai Gani Yadda Zasu Kula Dasu Fiya Da Yaro

Haka Ne Ya Faru Da Wani Dattijo Da Wata Yarinya Yar Shallah Kamar Yadda Muka Sami Wani Bidiyan Yadda Aka Hada Hotunan Bikin Nasu

Kalli Bidiyan Anan

Angon Wuff

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Al’amari Sannan Kuma Muna Da Bukatar Idan Wannan Ne Karanka Na Farko Da Ka Dannan Mana Alamar Kararrawar Sanarwa Domin Samun Shirya Shiryan Mu A Koda Yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button