NPOWER: Allowance payment to Npower Trainees  Batch-C, NASIM Payments Update.

NPOWER: Allowance payment to Npower Trainees  Batch-C, NASIM Payments Update.

NASIM ta bada sanarwa ta biya alawunce na masu aikin Npower Trainees a duk fadin kasar, idan kana daya daga cikin wadan da gwamnatin tarayya ta bama aiki na Npower Trainees Bach-C  a duk fadin kasar nan to wannan labarin naka ne.

Wannan labarin na masu aikin Npower Trainees ne Akan alawunce nasu da gwamnatin kasa ta biya su, Sannan duk Wanda yasan yana tsarin to ya samu biyan daga Npower support Team.

Shirin Npower na wadan da wadan da basu kammala karatu ba suna karkashin kungiyar Jin Kan matasa da koya musu Sana oin dogaro da kai ta gwamnatin tarayya.

Ministiri mai alhakin kula da hakkin mutane da kuma da kuma walwalar su ta kasa, ta yaye wadan da suka yi shirin na Npower Trainees Bach-C masu a dadin 3,000.

Sun samu horo akan software, hardware da kuma Engineering duk a karkashin shirin NTeach, Sannan kungiyar ta bada tabbacin biyan kudaden na karshe gaba daya ga wadan da suka samu shirin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button