Dubai: Gwamnatin Kasar Dubai, United Arab Emirates agencies da kuma Nation Emergency Crisis And Disasters Emergency Management Authority.

Dubai: Hukumar Lafiya ta Dubai, United Arab Emirates agencies da kuma Nation Emergency Crisis And Disasters Emergency Management Authority.

Hukumar Kasar Dubai wato The United Arab Emirates agencies, da kuma National Emergency Crisis and Disasters Emergency Management Authority (NCEMA).

Sun dakatar da duk wani Wanda ba dan kasar Dubai da kuma Hana duk wani fasinger daga nigeria da Kuma wasu kasa she guda uku.

Kasashen guda ukun sune Kenya, Tanzania da kuma Ethiopia, suma an Hana su shiga kasar ta dubai Sabon al’amarin na da katar da wannan Kasashen guda uku na shiga kasar ta Dubai, Sannan kuma hakan kuma akwai doka ga ma mazauna kasar Yan Kasar Nigeria.

Gwamnatin kasar ta dubai ta bada umarnin ga yan kamfanin Air Peace dake jigila a airport dake Sharjah.

Gwamnatin nigeria hadin gwiwa na Civil Aviation Authority (NCAA) sun taimaka da Kuma babban dalilin da yasa aka kafa wannan dokar ne, Akan korona wato Omicron covid-19.

A bayanan da hukumar ta GCAA da kuma hadin gwiwar National Emergency Crisis and Disasters Emergency Management Authority sun yi korar da shiga kasar ta ko wane hali ta jiragen waje ko na cikin gida daga 27/12/2020.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button