Najeriya A Yau: Shin Kashe ’Yan Bindiga Zai Magance Matsalar Tsaro?

Domin sauke shirin latsa nan

Masana da mahukunta sun sha bayar da Shawarwari kan yadda za a magance matsalar tsaro ta hanyoyi daban-daban.

Sai ga shi Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce shi dai gwmnatinsa ba za ta karbi tubar ’yan bindiga ba, kashe su za ta yi, domin a wurinta, dan bindigar da aka kashe kawai shi ne kawai ya tuba.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da fashin bakin masana da ra’ayoyin ’yan Jihar Kaduna a kan wannan batu.

A yi sauraro lafiya


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button