Buba Galadima Yace Ya Yadda A Fille Masa Kai Idan Har Shugaba Buhari Ya Sa Hannu A Dokar Hukumar Zaɓe.

Buba Galadima Ya bayyana Cewa Ya Yarda A Fille Masa Kai Idan Buhari Yasa Hannu A Hukumar Zabe A Hirar Sa Da BBC Hausa Yabayyana Cewar Kuma Buharin Zaiyi Hakan Ne Saboda Ra’ayin Kansa Bawai Dan Al’umma Nigeria Ba Sai Dan Kariyar Kansa da gwamnatin Sa Sannan Kuma Yace Wannan Bashine Karon Farko Ba Da yaga Bayyana Cewar A Fille Masa Kai Ba.

Sannan Ya Bayyana Dalilan Da Yasa Buharin Zaiyi Hakan Inda Yace Babban Dalili Shine Masu Bashi Shawara Akwai Wqnda suke Da Sha’awa Akan Dokar Zaɓe Domin Suna Jin Cewa Dokar Zaɓe Idan Tazamana Mai Kyau Baza’a Iya Canzataba To Zasu Rasa Bukatun Su.

Na Biyu Kuma Suna Nuna Masa Cewar Muddin Idan Yasa Hannu Akan Wannan Dokar Yasani Fa Bawai Suna Cin Zabene Don Jama’a Ba Saidai Dan Sunada Karfin Gwamnati Da Karfin Hukuma Da Kuma Karfin Jami’an Tsaro Zamu Burda Sannan Mucanza Kowane Sakamako.

Yace Tun Shekara Biyu Da suka Gabata Aka Aiwatar Da Dokar Zaɓen Amma Buharin Yaki Kaiwa Majalisar Saidai Ya Bayyana Cewar Bokola Sarakine Ya ki amincewa da sa Hannun Tare Da jama’ar Sa Sannan Yace Buharin Yayi Hakanne Saboda Yasan Cewar Idan Aka Aiwatar Da wannan Dokar Yasan Bazai Koma Kan Mulki Ba.

DA AKA TAMBAYESHI KAN MAGANAR DA YAKEYI ZARGICE SAIYA BAYYANA CEWA.

Miye Na Zargi Bayan Anyi Ya Gani Shekara Biyu Akayi Ana Dambaruwa A Zamanin Saraki Ana Kaimasa Da Kundin Zaben Yasa Hannu Yaki Sannann Yakara Da Cewar San Tabbas Idan aka yi Hakan Jam’iyyar APC Ko Kansila Baza Ta Samu Ba A Kasar Nijeriya.

Sannan Kuma Ya Bayyana Cewar Lokacin Dayake Sakataren Jam’iyyar CPC Na Kasa Baki Daya Shiya Fara Bada Shawara Akayi Zaben Yar Tunke Wanda Kuma Hakan Yayi Sama Diyyar Mutane Da Dama.

 WANNAN SHINE CIKAKKEN VIDEO HIRAR

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button