Subhanallahi wai ina manyan kannywood ne Ali nuhu mai shadda kuna gani haka take faruwa..

gaskiya abun da wasu jaruman kannywood sukeyi baya da cewa sabo idan basu man taba a yanzu haka sunyi tasirin da su basu samma suna da wannan tasirin ba ko menene yasa.

Abun da yasa muka ce suna da tasiri acikin al’umma ko kuma munce sunyi tasiri acikin zukatan al’umma shine a yanzu haka yadda ake kallan shirye shiryan hausa film ba kallan wa’azi haka

To kunga kuwa lallai ya kama ta susan me sukeyi manyan jaruman su dai na barin yara masu tasowa suna abun da su keso a masana antarkannywood ida kuma ba haka ba to lallai bakin su daya.

Yanzu ku duba yadda wannan abun yake faruwa sai kace matar sa zaiyi kisin dinta kumafa idan baku manta ko kuma muce idan sun manta mutane ne yara da manya suke kalla shirin nasu.

Daga karshe muna addu’a Allah ya shirye mu baki daya kuma Allah yasa mufi karfin zuciyar. muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button