Wani mai kudi yasaka kimanin Naira miliyan 3 akan duk wanda ya rantse da al’Quran Abdul jabbar ya zagi annabi

Labari dadumi duminsa wani bawan Allah daga kasar “Ghana” ya saka gasar kusan Dalar amurca kimanin 5,000 akan duk wanda zai iya ran tsewa akan cewa sheikh Abdul jabbar,

Ya zagi shuga bammi annabi Muhammadu S.A.W, wannan kudi da aka saka wannan gasa ta dalar amurca 5,000 idan akai lissafin ta da kudin Nigeria wato naira kenan.

Za takai kusan kimanin miliyan uku, amma kuma du da wannan kudin da aka saka har yanzu babu wani mutum daya da yafito yai yin kurin rantsewa akan abun da Abdul jabbar yayi.

Kuma har yanzu bamuji wani malami ko daya yafito yaran tseba ko badan kudi, domin ya tabbatar wa duniya cewa shi malami ne kuma abun da Abdul jabbar yai zagin annabi ne zallah.

Muna so daga karshe mukar bi ra’ayoyin ku domin munji menene acikin ran ku wato muna so kuyi mana comment a wanjan comment section dake kasa idan kuma zaku rantse to ga dama nan.

Sai ku ziyarci shafin “Qibla FM” dake manhajar Facebook zaku ga wanda ya saka wannan gasar yau kwana biyu kenan da saka ta, muna godiya sosai da ziyara zuwa wannan shafin namu.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button