Kalli video abinda akayiwa wata jaruma yayin daukar video wata Waka

Sabuwar wakar daga ke narufe wacce ta tashi hankali a duniyar wako kin masana’an tar kannywood harma kowa yaji dadin hakan.

A dai kowa ne lokacin jarumai da mawakan a masana’an tar kannywood banu abin da suke yi face ganin sun sanya wa duk Mai kallo

Farin ciki a zuciyar yarsa harma dai a wani lokacin sai anyi ammafin da yadda masoya suka nuna goyan bayan su akan wani abun sannan ake yi

Kuma dai a kullu rana zata futo tawadi babu abin da kowa yake face yadda zai kara masoya a ko wane lokacin duk Dan ganin an gudu tare an tsaira tare Harma dai hakan yake sanyawa a zauna da marubuta su yi rubutu Wanda zai sanya alumma farin ciki

Harma dai a gayyato futattun jarumai Wanda alumma suke san ganin acting din su a sanya su Dan kawai yi film din

Haka dai idan muka koma bangaran da dai muke kansa a wannan lokacin bangaran mawakan kannywood

Musam man Wanda suke baiyana a video yin da alumma suka fi so Dan nushadin zuciyar su da sanyawa masoya yansu far in ciki

kamar dai suna bangaran film din ne dan wani ni zai zauna ya rubuta wakar sa yabaiwa wani ya rera harma dai alumma sufi jin dadin hakan

Hakan wasu shi zai rubuta ya raira ta harma dai yayi video abarsa kuma alumma su Baiyana cewa hakan dai dai ne a gaskiya kuma dai a wannan lokacin ma dai wannan sabuwar wakar na sanya alumma masoya jin dadin yadda Yakama ta


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button