Innalillahi allah yasa dai bawani abun ne yake shirin faruwa a tsakanin wasu jaruman kannywood Mata

Innalillahi allah yasa dai bawani abun ne yake shirin faruwa a tsakanin wasu jaruman a masana’an tar kannywood a wannan lokacin

Turkashi kalli wani abu Wanda ke tunanin a gaskiya idan kuma hakan ya faru a gaskiya duniyar kannywood

Sai tashiga wani hali a yanzu harma dai wasu cikin jariman tun kafin hakan dai tafaro sun Fara cewa Yakama dai a dakatar

Kuma dai tuni a yanzu masoya a shafikan sada zuminta na social media ake mai da martanin ga wanda suke irin wannan

Kuma dai a yanzu kalli yadda wata jarumar wacce tai fuce wajan iya kwalliyar a wannan zamanin

Kuma kwararriyar jarumar rawa wacce take kara daukar hankakin duk wani Mai cigaba da bibbiyar kannywood

Harma dai masoya suke Mata kirarain cewa tafi duk jaruman kannywood tabiya a cikin fim kuma dai hakan ne

Dai bata taba yin wani fim wanda taa fito a matsayin wacce bata da kunyaba harma hakan yasa duk alumma suke Mata

Jin jina a wannan lokacin sai ga shi tayi wannan video Wanda yatashi hankalin masoya

Harma abin yakusa rama rigama mai zafi a masana’an tar kannywood a yanzu harma dai wasu ke bada hakuri

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button