Allahu Akbar : Amarya Ta Rasuwa Ranar Da Aka Daura Mata Aure

Tabbas ita duniya babu wanda yasa ranar Mutuwarsa ita wannan a rayuwa ta za’a daura mata aure amma bazata shiga dakin mijinta.
Amarya Ta Rasu a Ranar Da Aka Ɗaura Mata Aure Kafin a Kaita Gidan Mijinta
Allah ya ɗauki rayuwar Hannatu Yahaya a ranar Asabar bayan an ɗaura mata aure, kafin a kaita gidan mijinta a jihar Kano.

Allah ya jiƙanta, ya gafarta mata.