Kannywood

Innalillahi Kalli Wani Sabon Video Jarumi Sadiq Sani Sadiq A Gidan Gala Wanda Ya Hautsina Maza Da Mata

Innalillahi kalli wani sabon video jarumi sadiq sani sadiq a gidan gala Wanda ya hautsina maza da mata harma da jaruman masana’an tar kannywood

Cikin jerin jaruman masana”antar kannywood dai a wannan lokacin kowa yasan cewa akwai futattun Wanda suke gaba gaba.

Harma dai a yanzu ake alfahari dasu yadda Yakama dan abin da suke yi yana kayatar da masoya a gaskiya

kamar dai wannan jarumin naku Wanda masoya ke daukar alamran sa kamar dai daya ciki shuwagaban nin masana’an tar

Sadiq sani sadiq jarumin da yake da dubun dubatar masoya a duniyar nan dan ganin yadda yake acting abin dai sai Wanda ya gani

Kuma dai a yanzu a wannan labarin da muke tafe da shi ana zargin jarumin da aikata ba dai dai ba a gidan wani taro

Wanda hakan bai kamata a Ce kamar dai jarumin nan sadiq sani sadiq yana irin wannan gaskiya hakan yana bukatar

Gyara yadda Yakama ta wannan yasa jaruman kannywood suke shiga tsaka mai huya a Yanzu dan ganin yadda suke wasu

a bubuwan a wannan lokacin dan yadda jarumin yai suna a duniyar nan a gaskiya ya kama a Ce yana gyarawa

Dan alumma da dama suna koyi da abin da jarumin yake yi dan ganin yadda lamarin yake tashin zuciyar masoya

Kuma sautari jaruman kannywood Mata ne suka fi fuskantar irin wannan lamarin bawai mazan ba a gaskiya

sai yau gashi ace akan namijin zai faru a gaskiya yakamata a gaya shi

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna HausaDrop.Com domin Samun labarai cikin sauki Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button