Babu Wanda Zai Hanamu Jin Dadin Mu A Yanzu Dan Muma Ai Mutane Ne Jaruma Fati Washa

Babu Wanda zai hanamu jin dadin mu a yanzu dan muma ai mutane ne jaruma fati washa da kuma Sadiya kabala taurarin masana’an tar kannywood

Related Articles

Hardai a yanzu a masana’an tar kannywood cha kwakiya baza kare ba a yanzu kuma dai wannan ne yasa jaruman suke fuskantar

kalubalan masoya da cewa suna yin abun da suka ga dama a yanzu dan kowa dai yasan yana da yancin yin hakan

Ne kuma babu Wanda zai yi masu magana Dan su gyara sai dai a hannu guda kuma abin da yake faruwa shine yadda jaruman

idan dai ba hakan suka yiba a cikin masoya babu Wanda zai damu da abin da suke yi harma dai hakan yazamo kamar wata gasha

A tsakanin su wacce idan wannan jarumar tai wani abun sai waccan jarumar tayi wani abun badan komai ba dan ganin yadda haka

ZAI faran tawa masoya kuma subaiya wa jaruman cewa sucigaba da yin hakan da kawai yan lokacin su ne harma dai

Kowa yasani cewa idan dai yakama ne a iringa baiyana gaskiya a tsakanin su Kansu jaruman kannywood bawai ana maganar

Mata zallah ba harma mazan Wanda suke taka rawa a masana’an tar kannywood a wannan lokacin dan burge masoya maza da mata

Sai kuma a wani bangaran kowa yasani cewa muddin wani a cikin jaruma mace ko namiji yayi wani abun Wanda yahuce iyaka

an tanaji hukumomin da suka kamata dan hukunta maso irin wannan a bun a mam masoya masu bibbiyar mu susani cewa hakan dai

a gskiya Yakama Dan ganin idan aka Saki muciji a ciyawa kuma dai akwai alumma tabbas idan ba’a kulaba barna zata iya farawa harma

Masu daukar hankakin a kannywood kamar dai jaruma fati washa da kuma jaruma Sadiya kabala


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button