‘Yan Mata Masu Rawa Da Ɗuwawu A TikTok Sune Suke Janyowa Lalacewa Tarbiyar Yaran Hausawa Cewar Malam

A Wata Doguwar Bidiyo Da Mukaci Karo Da Ita A Shafin Instagram Na Wani Wa’zin Malami Dayake Bayani Akan Lalatar Da ‘Yam Mata Suke A TikTok Musammam Yaran Hausawa.

Shafin Tiktok Wani Shafine Na Sadarwa Wanda Yake Dauke Da Salo Kamar Sauran Shafukan Sadarwa, irinsu Facebook, Instagram Da Twitter.

Sai Dai Bullar Shafin TikTok Yazowa Da Yaran Hausawa Wasu Halaye Ko Kuma Muce Musifa, Yadda Badakalar Da Ake A Shafin TikTok Tafi Ta Facebook Da Sauran Kafafen Sadarwa.

Acikin Bidiyon Malamin Yayi Bayani Akan Matan Da Suke Juya Mazaunansu Wajen Tayar Da Hankalin Masu Kallo, Kuma Sai Ka Samu Acikin Wannan Badakala Akwai Yaran Hausawa Wanda Mahaifansu Basu San Suna Aikata Wannan Mummunan Al’amari Ba.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button