Kabiru Gwambe yayi tonon asiri akan yan Mata (Bidiyo)

Fitaccen malamin addinin musulunci a Nigeria dama duniya baki daya sheak malam kabiru haruna gwambe yayi wani wa,azi akan Yan Mata
Idan Baku manta ba sheak kabiru haruna gwambe yayi matukar sunane a duniya ta hanyar was,azin addinin musulunci
Haka zalika a halin yanzu sheak malam kabiru haruna gwambe Yana zaune a jahar gwambe dake arewacin Nigeria
Bugu da Kari sheak malam kabiru haruna gwambe Yana shiga cikin zukatan dukkan wani mutun musulmai dake arewacin Nigeria dama duniya baki daya
Haka zalika sanin kowa ne a way,azin sa babu tsoro ko kadan aciki
Muna rokon qllh ya karawa sheak malam kabiru haruna gwambe lafiya da Nisan kwana
Muna fatan zaici gaba da kawo Mana wa,azi akan rayuwar duniya da lahira