“Sai kun sunbace juna” Ban Mamaki: Bidiyo inda aka sa Ango da Amarya sunbata dole (Watch)

Wata sabuwa inji Dan caca. A wannan bidiyo din. Tana nuna yanda ake sa Amarya da Angon su sunbace juna dole.

Wasu sunce wanga wasan bai dace ba, In da kuma wasu sunce basu gan wani abun laifi ba anan.

Toh, Kulla bidiyon sai kuyi commenting ku fada mana zuciyar ku.

Watch video below:


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button