Rawar Jaruma Nafisat Abdullahi Ta Bar Baya Da Kura Harma Masoya Ke Mai Da Martani Akai

Rawar jaruma nafisat abdullahi ta bar baya da kura harma masoya ke Mai da martani a wannan lokacin biyo bayan jaruma fati wash.

A wani sabon video da jaruma Mai farin jini a masana’an tar kannywood a yanzu nafisat abdullahi.

waccea aka fisani da sumaiya a cikin shirin nan Mai daukar tunani da zukatan masoya a cikin gerin fina finai na kannywood

harma a yanzu ta zama babu wata wacce takai ta tarin masoya a cikin matan da suke yin fina finai a yanzu

kuma tazama jaruma daya gwal wacce alumma suke kara kallon video ta a da sauran duk abin da tai wani abun.

wasu dai cikin masoya a wannan lokacin suna ganin daman yakamata tai rawa dan ta burge dubun dubata masoya a yanzu

Dan ganin yadda duk inda alumma suka taru sai kaji ana maganar labarina ko dai kaji ana maganar sumaiya da Mahmud.

Kodai maganar jarumai wanda suke a cikin labarina a wannan lokacin a masana’an tar kannywood a wannan lokacin.

ita kuma jaruma fati washa tasami nasarar wata gasa wacce masoya ana nan anyi dan Dazo.

Ana taya jarumar marnar a wannan lokacin da take kara daukar hankalin masoya a video yin ta.

kuma dai duk wata jaruma wacce ka dauka batakai wadan nan jaruman na masana’an tar kannywood ba.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button