LABARINA SEASON 4 EPISODE 6 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

A yaune Labara aka yakara sakin LABARINA SEASON 4 EPISODE 6 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A wanda mutane da dama suna mararin son cigaba da kallon wannan shiri mai dogon zango na Labarina.

Bisa la’akari da mukayi na ganin yanda mutane suke son wannan shiri mai dogon zango shine yasa zamu dinga kawo muku wannan shiri da zarar ansake shi a youtube channel.

Ga kadan daga na ranar juma’a.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button