Wata Sabuwa har da Aljanu a masoyan Ali Nuhu

Mun samu wannan labarine a babbar tashar nan ta youtube channel mai taken suna Tsakar Gida wannan labari yabawa mutane da dama mamaki sakamakon abinda aka fada acikinsa. Wata Sabuwa har da Aljanu a masoyan Ali Nuhu.

A shafin Instagram na northern blog dake dandalin Instagram Wani ya aiko da sakon cikin irin sakonnin da ake turawa mai shafin dan neman shawara ko wayar da kai ko nusar da Al’umma wani abu da ke faruwa inda wannan ya bada labarin yadda wata yarinya a gidan su ke tada aljanu tana kiran Sarki Ali Nuhu ko FKD da neman sai an kaita gurin sarki Ali Nuhun.

Ga videon yanda abin yake.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button