Bidiyon Beelalgy yana kuka a wajen training na Nigerian Police Academy Polac

Wannan matashi mai suna Beelalgy kwana biyu da suka wuce ya dora wasu sabbin hotunansa da ake yimasa kwalkwal saboda yana so yaje training na Nigerian Police Academy Polac.

Bayan kwana biyu kuma sai mukaga wani Account na Instagram mai suna Naija Swagss sun dora wani video na training din Nigerian Police Academy Polac wanda acikin bidiyon sai aka ga wannan matashi mai suna Beelalgy yana kuka.

Mutane da dama sunyi mamaki sosai saboda yanayin yanda sukaga Beelalgy yana kuka wanda a yanzu haka zamu nuna muku kadan daga cikin wannan video.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button