Wani inyamuri ya sheka har lashira a yayin da yake tsaka da lalata da ‘yammata 2 a gidan sa

Wani inyamuri ya sheka har lashira a yayin da yake tsaka da lalata da 'yammata 2 a gidan sa

Wani inyamuri ya sheka har lashira a dai dai lokacin da yake lalata da ‘yammata 2 a jihar akwa ibom.

Rahoton Tribune ya tabbatar da cewa: Wani mutumi dan asalin kabilar Igbo wanda aka rufe sunan sa ya sheka har lashira a dai dai lokacin da yake tsaka da lalata da ‘yammata 2, musabbabin lamarin shine mutumin ya kai ‘yammatan har kan gadon sa inda yayi musu alkawarin cewa zai samar musu da aiki na NIPOST.

Inyamurin da ya sheka har lashira ya mutu sakamakon gajiyar da ta taru a jikinsa bayan ya kammala yin lalata da wadannan ‘yammata 2, wanda ya msus aljawarin cewa zai samar musu da aiki a kamfanin NIPOST, gidan waya dake filin Ubon Plaza a Uyo.

A binciken da akayi angano gawar inyamurin a ganin da misalin karfe 3:00 na safe a binciken da aka gudanar a gidan sa, bayan nan kuna an kama wadannan ‘yammatan inda suka bayyana cewa inyamurin ne ya kawo su gidan domin su kwana.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Odiko Macdon, ya tabbatar da faruwar al’amarin inda yake an jama wadannan ‘yammatan 2, a rohoton da Mikiya tw fitar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button