Video: Jami’an tsaro sun kama matar da take taimakawa ‘yan bindiga da kwayoyi domin su aikata barna

Jami'an tsaro sun kama matar da take taimakawa 'yan bindiga da kwayoyi domin su aikata barna

Wannan matar da kuke gani an kamata ne a jihar katsina da laifin zata kaiwa ‘yan bindiga allurar fanta wanda sanin kowa yasan wannan alluran ba kowa ake sayarwa ba.

Ita wannan matar dama ta kasance matar tsohon kasurgumin dan ta’adda wanda aka hallaka a cikin daji, mai suna shemi.

A cikin bidiyon da zaku gani zakuji yadda jami’an tsaro suke suka tattauna da wannan matar wanda aka kamasu su uku 3 ita da wasu amma sai dai dayar an nemeta an rasa inda jami’an tsaron suka bazama nemanta.

Muna so ku saurari bidiyon da zaku gani domin kuji yadda matar take bayani akan wannan laifi da suke aikatawa, sannan kuma muna bukatar ku danna mana alamar subscribe domin samin ingantattun labaran mu idan mun wallafa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button