Duk wanda yace ‘yan Hisbah ‘yayan Talakawa suke kamawa basa kama ‘yayan masu kudi bai san shari’ar Allah ba, cewar Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo

Duk wanda yace 'yan Hisbah 'yayan Talakawa suke kamawa basa kama 'yayan masu kudi bai san shari'ar Allah ba, cewar Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo

Shehin malamin jihar Kano Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo yayi magana akan mutane wanda suke fadin cewa, ‘yan Hisbah basa kama ‘yayan masu hannu da shuni sunfi kama ‘yayan talakawa, duk wanda yake fadin haka bai san shar’ar Allah ba.

Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo ya kara da cewa, Dama ita shari’ah Allah baya kama mutum da abin da bazai iya ba haka kuma idan dan ‘yayan talakawa suna sabawa Allah aka hanasu ai gata aka musu.

Ya makata jama’a suna yiwa ‘yan Hisbah fatan alkairi da samin nasara kan aikin su Allah ya taimakesu ya kara musu kwarin gwiwa har sukai inda ba’a tunanin zasu kai.

A cikin bidiyon da zaku kalla zakuji cikekken bayani daga bakin Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, sannan kuma muna bukatar ku danna mana alamar Subscribe domin zakuna samin sabbin labaran mu a duk sanda muka wallafa.

Ku kalli bidiyon domin kuji cikekken bayani daga bakin shehin malamin Dr Muhammad Sani Umar R Lemo.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button