Kalli kadan daga cikin shirin Labarina season 4 episode 1

Kalli kadan daga cikin shirin Labarina season 4 episode 1

Daraktan shirin shirin Labarina mai dogon zango Malam Aminu Saira ya saba yana sakin kadan kadan daga cikin shirin fim din sa Labarina wanda zai gabata a nan gaba, wanda za’a fara haskaka zango na 4 kamar yadda dama kun san an kammala zango na 3.

Shirin Labarina shiri ne wanda yake da cakwakiya a cikin sa duk wanda ya yawan kallon shirin na Labarina zai san jaruma sumayya tayi kokari a lokacin da ta fidda tsoro ta mari presdo, wanda shima kansa yayi mamakin hakan wannan cakwakiyar ta faru ne a lokacin da aka zo karshen zango na 3 wanda daga shi ba’a sake haska shirin na Labarina ba.

To a yau kuma sai muka kawo muku kadan daga cikin kashi na daya 1 daga cikin zango na hudu 4 wanda za’a haskaka nan gaba, zaku iya kallon wannan bidiyon domin ganin yadda shirin zai kasance nan gaba.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button