Hausa Hip-Hop

Ahmerdy – Yar Arewa

Sponsored Links

Ahmerdy yakara sakin wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Yar Arewa.” Dama kowa yasan wannan mawaki da kawowa masoyansa wakokin da zasu nishadantar dasu.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Ahmerdy – Yar Arewa Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Ahmerdy – Yar Arewa Mp3 Download

Kukasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button